Latest
Omoyele Sowore ya musanta rahoton da ya alakanta shi da shawarwarin haɗa ’yan takarar shugaban ƙasa domin samar da ɗan takara guda na adawa a 2027.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin kawo ƙarshen biyan tallafin wutar lantarki a Najeriya daga 2027 domin samar da tsarin da zai dawwama a ɓangaren wutar lantarki.
Kwamitin bincike na MDD ya tabbatar da cewa Amurka ta tafka laifukan yaƙi bayan ruguza makaranta a Iran, yayin da aka zargi Iran da laifukan cin zarafin ɗan adam.
An kama wata mata a jihar Florida da ke kasar Amurka bayan mijinta ya gano bidiyonta tana jima'i da kare, 'yan sanda ne suka kama ta kuma suna bincike.
Wani jigo a PDP, Anselm Ijebor, ya ce tikitin takarar shugaban kasa na NDC da ya hada Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso zai iya sauya lissafin siyasar Najeriya.
Ƙungiyar NOSCEF ta yi kira ga Shugaba Tinubu ya janye ƙarin farashin man fetur, tana cewa matakin zai ƙara tsananta halin ƙuncin tattalin arzikin ’yan Najeriya.
Ministan wutar lantarki Joseph Tegbe ya ce ana samun ingantuwar wuta sosai, yayin da Sowore ya yi alkawarin wutar lantarki ta tsawon sa'o'i 24 idan ya ci zaben 2027.
Gwamnati ta jaddada matsaiyarta na riƙe makarantun sakandare, inda ta kawar da fargabar sayar da su sakamakon takaddamar da ta ɓulla a King's College da ke Lagos.
Wasu ’yan bindiga sun mamaye gidan wani kwamishina a Jihar Imo, kudu maso gabashin Najeriya, inda suka kashe wani sufeto na ’yan sanda da ke aikin gadi.
Masu zafi
Samu kari