Latest
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar kakaba wa Tarayyar Turai haraji mai tsanani ko dakatar da cinikayya idan EU ta ƙara kusantar Kanada.
Rigimar siyasa tsakanin gwamnonin APC da Nyesom Wike ta tsananta sakamakon gaba da suke yi kan ikon rike jam'iyya, shirin zaben 2027, da makomar su wajen Bola Tinubu
Peter Obi ya ƙarfafa gwiwar ’yan Najeriya su saka jari a IPO na matatar Dangote, yana mai yabawa zuba jarin Aliko Dangote a masana’antun da dama.
Sarki Sanusi II ya ce yana nadamar jinkirta shigar telcos harkar kuɗi, tare da bayyana yadda hada-hadar kuɗi za ta iya taimakawa noma, tanadi da rage talauci.
Abdulmumin Jibrin ya yi hasashen cewa Tinubu zai samu akalla kashi 65 na ƙuri’un zaɓen 2027, tare da bayyana Wike a matsayin muhimmin ɗan siyasa ga APC.
Farashin man fetur ya kai N1,500 a wasu jihohin Najeriya, yayin da NLC ta bukaci gwamnati ta dauki matakan gaggawa domin rage wa ’yan kasa radadin tsadar mai.
Mun kawo ra'yoyin jama'a da matar shugaban kasa, Aisha Buhari, ta kai wa Atiku Abubakar ziyara, inda shi kuma ya nuna damuwa kan halin da ake ciki a yau.
Pat Utomi zai jagoranci tattaunawa da Atiku, Obi da wasu ’yan takarar adawa domin neman hanyar samar da ɗan takara guda a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Aisha Buhari ta ziyarci Atiku Abubakar, yayin da ɗan takarar ADC ya yi magana kan tsadar rayuwa tare da alkawarin gina tattalin arziki mai sauƙa wa ’yan Najeriya.
Masu zafi
Samu kari