Latest
Sanata Rabiu Kwankwaso ya buƙaci Bola Tinubu ya kare dimokuraɗiyya, ya bai wa adawa damar yin aiki cikin ’yanci, tare da shawartar ’yan Najeriya.
Shugaban marasa rinjaye a Majalisar Dattawa, Opeyemi Bamidele, ya ce APC za ta lashe zaben gwamnan Osun ta hanyar tsarin siyasa ba karfin tarayya ba.
A labarin nan za a ji shirin da gwamnatin jihar Sokoto ta ke na sayo babura akalla 1000 da za a bawa jami'ai da hukumomin tsaro domin yaki da yan bindiga.
Fadar Shugaban Kasa ta sanya karfe 5 na yammacin Alhamis, 13 ga Agusta, 2026, a matsayin wa’adin tura ra’ayoyi kan kudirin kafa ‘yan sandan jihohi.
Ministan Ayyuka Dave Umahi ya ce Tinubu yana da kyakkyawar niyya ga Kudu maso Gabas, yana mai cewa gwamnati na aiwatar da muhimman ayyukan raya yankin.
Gwamnan Kebbi Nasir Idris ya amince da kafa sabon gunduma mai kauyuka takwas a Dandi tare da nada sabbin shugabannin gargajiya da za su yi jagoranci.
Sojojin kasar Amurka biyu sun mutu bayan jirgin Apache ya yi hatsari a birnin Texas, inda lamarin ya kuma haddasa gobarar daji yayin da ake ci gaba da bincike.
A labarin nan za a ji cewa Hon Ahmed Mohammed Yayari ya mika takardar murabus daga jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Gombe bayan tabbatar da takarar Pantami.
Biye da ƙaruwar barazana daga ƙasar Iran, an fice da Donald Trump a asirce daga jirgin sama na Air Force One ta amfani da motar kayan abinci zuwa wani jirgin daban.
Masu zafi
Samu kari