Latest
Fiye da shugabannin Musulmi da Kiristoci 50 sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Abuja domin ƙarfafa haɗin kai da zaman lafiya a Najeriya.
Dan Kwankwasiyya, Kabiru Adamu Abdullahi, tsohon aminin Kwankwaso, ya fice daga NDC zuwa APC, yana mai cewa zai goyi bayan Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Firaministan Indiya Narendra Modi ya gayyaci Shugaba Bola Tinubu zuwa taron BRICS na Satumba 2026 a New Delhi, yayin da kasashen biyu ke kara karfafa hadin gwiwa.
Atiku Abubakar ya ce wani rahoton Amurka ya tabbatar da damuwarsa kan rashin cikakken bayani da gaskiya wajen tafiyar da kudaden gwamnatin Najeriya.
Janar Lucky Irabor mai ritaya ya bukaci a kama Sani Jingir da Ahmad Gumi kan kalaman da ya ce na iya tayar da hankali da barazana ga tsaron Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa wani jariri da aka raba da haihuwarsa ya shaki iskar yanci bayan yan sanda sun yi nasarar ceto shi daga wadanda suka sace shi.
Hukumar NAHCON ta amince da Air Peace, Flynas, Max Air, Saudi Air da UMZA Aviation Services domin jigilar mahajjatan Najeriya a aikin Hajjin 2027.
Shugaban masu rinjaye na Majalisar Dokokin Bauchi, Saleh Hodi, ya yi murabus daga kujerarsa domin neman shugabancin Karamar Hukumar Shira a Bauchi.
Dan wasan fim a Najeriya, Ramadan Booth ya yi magana kan wakar Dauda Rarara da ta shafi Isa Ali Pantami, yana kira ga jama’a su rarrabe siyasa da addini.
Masu zafi
Samu kari