Latest
Hudubar Sheikh Sani Jingir ta fara aiki, ana samun masu zaben Bola Tinubu. Amina Aliyu Kwararre ta ce babu abin da zai hana ta zaben Bola Tinubu a 2027.
APC ta zargi an kashe ɗan ƙanwar Daraktan Yaƙin Neman Zaɓenta a Osun, yayin da jam’iyyar ta buƙaci ’yan sanda su binciki lamarin gabanin zaɓen gwamna.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar PDP ta lissafo abubuwan cikas da tsagwaron kudin tallan dan siyasa da gwamnatin jihar Kogi ta yankawa yan takara.
Kungiyar matasan Arewa ta soki Kwankwaso kan kalamansa game da Sheikh Sani Yahaya Jingir, tare da bayyana goyon bayanta ga tikitin Tinubu da Shettima a 2027.
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin fitar da bayanai dalla-dalla game da rara da aka samu bayan cire tallafin fetur.
Gwamna Seyi Makinde ya zaɓi tsohon Darakta-Janar na DSS, Lawal Daura, a matsayin abokin takararsa na jam'iyyar APM a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.
Femi Fani-Kayode ya bukaci Sultan da Shugaba Tinubu su gargadi Sheikh Sani Yahaya Jingir kan kalaman da ake danganta masa game da Kiristoci a Najeriya.
Sojojin Najeriya sun kara zafafa hare-hare kan ‘yan ta’adda a Katsina da Zamfara karkashin Operation CLEAN SWEEP IV domin tarwatsa kungiyoyin ta’addanci.
’Yan sandan kasar Ghana sun kama mutumin da aka dauka yana marin fasto da aka daure, bayan zargin faston da yin kalaman batanci ga Annabi Muhammad.
Masu zafi
Samu kari