Latest
Bayan sauke farashin man fetur a Najeriya, Matatar Dangote ta bayyana gidajen mai 6 da za a samu fetur da araha. Sun hada da MRS, AP, Heyden, Optima, Techno Oil.
Rahotanni sun nuna cewa akalla gadoji biyu ƴan ta'addan Boko Haram ko ISWAP suka ruguza ta hanyar amfani da bama-bamai a jihar Borno da ke Arewacin Najeriya.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram sun kai hare-hare a jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun hallaka mutane tare da tayar da bama-bamai a wasu kauyuka biyu.
Kotu a kasar Peru ta yanke wa tsohon shugaban kasa Humala da matarsa hukunci kan karbar rashawa daga Odebrecht domin yakin neman zabensa a 2006 da 2011.
Tsohon ɗan Majalisar wakilan tarayya, Hon. Farouk Aliyu ya bayyana cewa da iƙon Allah shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu zai yi takwas a kan madafun iko.
Rundunar ƴan sanda ta Najeriya ta tabbatar da cewa ba za ta yi ƙasa a guiwa ba wajen kamo dukan masu hannu a kisan rayukan da aka yi a jihar Filato.
Yayin da ake jita-jitar za su bar APC, tsofaffin shugabannin CPC sun bayyana goyon bayansu ga jam'iyyar da Bola Tinubu, sun ce suna nan daram cikinta.
Jam’iyyar PDP ta sake samun matsala a jihar Edo bayan dan majalisar dokoki, Nicholas Asonsere ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulkin jihar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa an samar da kawancen jam'iyyun adawa ne domin kawo karshen mulkin APC a kakar zaben 2027.
Masu zafi
Samu kari