Latest
Rundunar 'yan sanda ta gurfanar da wani barawon babur a gaban kotun majistare, jihar Kwara. An ce mota ce ta banke barawon lokacin da za tsere da babur din sata.
Yayin da take kokarin ba kowa hakkinsa, Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da sanya Hijabi ga matan ma’aikatan tsaro domin basu damar bin addininsu.
Fargaba ta karade al'ummar Otobi da ke a Benue bayan harin ba-zata da ‘yan bindiga suka kai, wanda ya tilasta jama’a tserewa daga gidajensu. An ji ta bakin ciyaman.
Matatar Dangote ta sanar da rage kudin litar man fetur a Najeriya. Kudin litar mai a matatar Dangote ya dawo N835 daga 865 wanda ke nuna an samu saukin 3.5%.
Hadakar Atiku ta bayyana cewa gwamnonin PDP suna yiwa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu aiki gabanin zaben 2027 domin dakile masu adawa da mulkin da ake yi yanzu.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce jam'iyyar PDP ba sak komai ba game da shirin haɗakar ƴan adawa da Atiku Abubakar ke jagoranta ba bare da amince.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe kasurgumin dan bindiga Kachalla Bello Kaura a kauyen Goburawar Dawan Jiya da ke karamar hukumar Anka s Zamfara.
Tsohon Ministan yada labarai a gwamnatin Muhammadu Buhari, Lai Muhammad ya tabbatar da cewa sun nuna wa duniya cewa Bola Ahmed Tinubu ya ci zaben 2023.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari kan jami'an 'yan sanda a jihar Enugu. 'Yan bindigan sun hallaka mutum hudu a yayin mummunan harin da suka kai.
Masu zafi
Samu kari