Latest
A labarin nan za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC ta tabbatar da samun bayanai a kan wasu ma'aikatan bogi a Najeriya.
Jami’ar Jihar Abia ta dakatar da Farfesa Nnamdi Nwaeze kan wani rubutun Facebook da ya yi ikirarin cewa farfesoshi a jami’ar suna samun kasa da N400,000 a wata.
Rundunar yan sanda a jihar Kaduna ta kama wasu mutane shida da ake zargin suna garkuwa da mutane. Ciki har da uwa da wasu daga cikin 'ya'yan da ta haifa.
Sunday Dare ya mayar da martani kan rahoton Amurka da ya soki harkokin kudin Najeriya, ya ce rahoton bai tantance gyare gyaren da gwamnatin Tinubu ke yi ba.
Mataimakin Shugaban Amurka JD Vance ya ce manufofin Amurka a yakin da Iran sun ta’allaka ne kan makamashi da hana Tehran mallakar makamin nukiliya.
'Yan sandan Bauchi sun kama Aisha Musa mai shekaru 19 kan zargin yunƙurin sanya wa mijinta guba a abinci, yayin da ake ci gaba da bincike kan lamarin.
Wasu shugabannin ƙasashen duniya da sarakunan Saudiyya sun samu damar shiga ɗakin da ake binne Manzon Allah (SAW) a Masallacin Annabawi da ke Madina.
Ministan Amurka, Scott Bessent ya ce Amurka za ta ɗauki tsauraran matakai kan Iran, ciki har da killace tattalin arzikinta da ci gaba da katange mashigar Hormuz.
Faransa ta gargadi ‘yan kasarta da su guji Arewa maso Gabas da Arewa maso Yamma na Najeriya saboda barazanar hare-haren kungiyoyin jihadi da ake samu.
Masu zafi
Samu kari