Latest
Wasu matasa da dama sun gudanar da zanga-zanga a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ke jihar Ondo, sun bukaci a gaggauta kawo sauyi.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Neja watau NSEMA ta sanar da cewa zuwa yanzu an ceto mutum 150 daga ruwa bayan kifewar jirgin yan Maulidi a Neja.
Yan majalisar wakilai sun ja da Bola Tinubu kan lambar girmar CFR da aka ba shugabansu. Yan majalisar sun ce ba za su yarda da bambanta su da majalisar dattawa ba.
Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya, Janar Tajudden Olanrewaju ya yi magana kan jita-jitar da ake yadawa cewa ya rasu inda ya ce yana nan da ransa tukuna.
A wannan labarin, kun ji cewa kungiyar malaman jami'o'i ta kasa ta bayyana damuwa kan yadda gwamnatin tarayya ta ki magance bukatun da su ka mika mata.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi ga 'yan Najeriya a ranar, 1 ga watan Oktoban 2024 domin murnar cikar Najeriya shekara 64 da samun 'yancin kai.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun yi garkuwa da wasu manoma a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun hallaka mutane biyar tare da wani jami'in tsaro.
Rahotanni sun ce hukumomin Spain sun kama dan wasan Manchester City da Portugal, Matheus Nunes a farkon watan Satumba bisa zargin satar wayar salula.
Babbar kotun jihar Kano ta zaɓi ranar 10 ga watan Oktoba, 2024 domin yanke hukunci a shari'ar da aka nemi hana Aminu Ado Bayero gyara ƙaramar fadar Nasarawa.
Masu zafi
Samu kari