Latest
Tsohon Ministan Sadarwa a Najeriya, Janar Tajudden Olanrewaju ya yi magana kan jita-jitar da ake yadawa cewa ya rasu inda ya ce yana nan da ransa tukuna.
A wannan labarin, kun ji cewa kungiyar malaman jami'o'i ta kasa ta bayyana damuwa kan yadda gwamnatin tarayya ta ki magance bukatun da su ka mika mata.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi ga 'yan Najeriya a ranar, 1 ga watan Oktoban 2024 domin murnar cikar Najeriya shekara 64 da samun 'yancin kai.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun yi garkuwa da wasu manoma a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun hallaka mutane biyar tare da wani jami'in tsaro.
Rahotanni sun ce hukumomin Spain sun kama dan wasan Manchester City da Portugal, Matheus Nunes a farkon watan Satumba bisa zargin satar wayar salula.
Babbar kotun jihar Kano ta zaɓi ranar 10 ga watan Oktoba, 2024 domin yanke hukunci a shari'ar da aka nemi hana Aminu Ado Bayero gyara ƙaramar fadar Nasarawa.
Bola Ahmed Tinubu zai tafi hutu kasar Birtaniya. Bola Tinubu zai shafe mako biyu yana hutawa a birnin London. Ana sa ran Tinubu zai dawo Najeriya a16 ga Oktoba
A wannan labarin, hukumar tsaron fararen hula (DSS), ta fara binciken Sanata mai wakiltar ta Kudu a majalisar dattawa, Shehu Buba da alaka da ta'addanci.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya amince da fara biyan sabon mafi karancin albashin N70,000 a karshen wannan watan Oktobar 2024 da muke ciki.
Masu zafi
Samu kari