Latest
EFCC ta kwato kudaden harajin NDDC har N115bn da $84m da kamfanonin mai suka sakankance basu biya ba. An fada wa majalisa yadda jami’an EFCC suka karbo N200bn.
Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Plateau, Peter Ajang Azi, ya rasu yana da shekaru? Iyalan marigayin sun tabbatar da rasuwarsa ranar Alhamis, 13 ga Agusta 2026
Sultan Sa’ad Abubakar ya sanar da Juma’a, 14 ga Agusta 2026, a matsayin farkon Rabi’ul Awwal 1448 bayan tabbatar da ganin jinjirin watan a Najeriya.
China ta yi alkawarin bai wa Najeriya tallafin yuan miliyan 200, sama da N40bn, domin ayyukan ci gaba da kuma karfafa hadin gwiwar kasashen biyu.
Mawaki a Najeriya, Femi Kuti ya ce Tinubu ba shi ne babbar matsalar Najeriya ba, yana mai cewa cin hanci da rashawa da raunin hukumomi su ne manyan ƙalubale.
Rundunar Sojin Najeriya ta kama wani fitaccen jami’in kungiyar 'yan ta'adda ISWAP mai alaka da Dogo Gide da wasu mutane 60 a ayyukan tsaro daban-daban.
Ma’aikatar Kudi ta ce rashin bayanan NNPCL da NUPRC ya hana ta amsa tambayoyin NEITI kan biliyoyin daloli, ciki har da bashin dala biliyan 3 da kudaden NLNG.
Rahotanni sun ce dakarun sojojin Amurka a USS Abraham Lincoln sun fuskanci gajiya, ƙarancin abinci da matsalolin lafiya bayan shafe kwanaki 250 a teku.
A labarin nan za a ji cewa yan takarar gwamna a PDP da APM sun kara wa Ademola Adeleke karfi inda suka hakura da neman kujerar gwamnan jihar na gobe.
Masu zafi
Samu kari