Latest
Kungiyar ASUU ta soki tsare shugabanninta da 'yan sanda suka yi a jihar Imo, tana mai gargadin cewa tsoratarwa ba za ta tsayar da yajin aikin ba.
Gwamnatin jihar Edo ta caccaki Davido kan kiran Shugaba Donald Trump ya sanya ido kan zaben Osun, tana mai cewa ya koma dakin waka maimakon siyasa.
Shugabannin Kiristoci sun bukaci ’yan Najeriya su yi wa Tinubu da sauran shugabanni addu’a, tare da yin kira ga zaman lafiya da farfado da Najeriya.
Sheikh Ahmad Gumi ya kare amfani da kudaden gwamnati don auren gata, yana mai cewa hakan ya dace da kyakkyawan shugabanci a jihar da ke tafiyar da Shari’a.
A labarin nan za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC ta tabbatar da samun bayanai a kan wasu ma'aikatan bogi a Najeriya.
Jami’ar Jihar Abia ta dakatar da Farfesa Nnamdi Nwaeze kan wani rubutun Facebook da ya yi ikirarin cewa farfesoshi a jami’ar suna samun kasa da N400,000 a wata.
Rundunar yan sanda a jihar Kaduna ta kama wasu mutane shida da ake zargin suna garkuwa da mutane. Ciki har da uwa da wasu daga cikin 'ya'yan da ta haifa.
Sunday Dare ya mayar da martani kan rahoton Amurka da ya soki harkokin kudin Najeriya, ya ce rahoton bai tantance gyare gyaren da gwamnatin Tinubu ke yi ba.
Mataimakin Shugaban Amurka JD Vance ya ce manufofin Amurka a yakin da Iran sun ta’allaka ne kan makamashi da hana Tehran mallakar makamin nukiliya.
Masu zafi
Samu kari