Latest
Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa kan sace dalibai a makarantu da dama a jihohin Oyo da Borno, ta nemi a gaggauta ceto su cikin koshin lafiya.
Sarkin Argungu, mai martaba Alhaji Muhammad Samaila Mera, ya yi kira ga mutanensa da su tashi tsaye domin kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga.
Sheikh Isa Ali Pantami, Sanata Shehu Buba, tsohon sufeton 'yan sanda, Mohammed Adamu sun bar jam'iyyar APC bayan rasa tikitin takarar gwamna a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Isra'ila ta sanar da cewa ta samu nasarar hallaka jagora a Hezbollah a lokacin da Amurka ke neman a tsagaita wuta.
Jarumar fina-finai ta masana'antar Nollywood, Hilda Dokubo, ta soki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan matsalar rashin da ake fama da ita a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa matatar Dangote ta kara samun karfi a Najeriya bayan an yi nasarar fara tace gangar danyen mai 700,000 bayan ta fadada aikinta.
Rahotanni sun nuna cewa farashin danyen mai ya sauka a duniya bayan Isra'ila da Lebanon sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta da Trump ya yi magana.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC ta bankado wanda ya saci bayanan katin zabe tare da mika wa hadimin Nyesom Wike.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta raba kimanin Naira biliyan 6.6 a jihar Imo karkashin shirin tallafin kudi na iyalai domin rage talauci a kasa baki daya.
Masu zafi
Samu kari