Latest
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin Najeriya ta samu damar kwance wani bam da aka dasa a hanyar jihar Zamfara da zummar hallaka bayin Allah matafiya.
Shahararren dan wasa, Cristiano Ronaldo da Georgina Rodríguez sun rattaba hannu kan yarjejeniyar aure da za ta raba kadarorinsu da suka mallaka kafin aurensu.
Amurka da Najeriya sun tattauna kare Kiristoci a Arewa ta Tsakiya, karfafa tsaro da shari’a, mayar da ‘yan gudun hijira da yaki da hanyoyin samun kudin ta’addanci.
Rundunar Isra’ila ta ce ta kashe kwamandan Hamas Muhammad Mushtaha, wanda ake zargi da rike garkuwa da kuma shirya hare-hare kan Isra’ilawa a yankin.
EFCC ta kwato kudaden harajin NDDC har N115bn da $84m da kamfanonin mai suka sakankance basu biya ba. An fada wa majalisa yadda jami’an EFCC suka karbo N200bn.
Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Plateau, Peter Ajang Azi, ya rasu yana da shekaru? Iyalan marigayin sun tabbatar da rasuwarsa ranar Alhamis, 13 ga Agusta 2026
Sultan Sa’ad Abubakar ya sanar da Juma’a, 14 ga Agusta 2026, a matsayin farkon Rabi’ul Awwal 1448 bayan tabbatar da ganin jinjirin watan a Najeriya.
China ta yi alkawarin bai wa Najeriya tallafin yuan miliyan 200, sama da N40bn, domin ayyukan ci gaba da kuma karfafa hadin gwiwar kasashen biyu.
Mawaki a Najeriya, Femi Kuti ya ce Tinubu ba shi ne babbar matsalar Najeriya ba, yana mai cewa cin hanci da rashawa da raunin hukumomi su ne manyan ƙalubale.
Masu zafi
Samu kari