Latest
Hukumar INEC ta ƙara tsaurara tsaro a Osogbo gabanin zaɓen gwamnan Osun, yayin da sama da PVC miliyan 1.9 aka karɓa daga masu rajista miliyan 2.3.
Sojojin Najeriya sun ƙaddamar da Operation Clean Sweep IV kan ’yan ta’adda a Arewa maso Yamma, inda aka tarwatsa maboyarsu tare da kai hare-hare a Katsina da Zamfara
Atiku Abubakar ya garzaya kotu yana kalubalantar cancantar Bola Tinubu na takarar shugaban kasa a 2027, bisa zargin amfani da takardar NYSC mai suna daban.
Mace da ’ya’yanta biyu sun mutu bayan wani gini da ake ginawa ya rufta kan gidansu a unguwa Rigasa, da ke jihar Kaduna, da misalin karfe 3:30 na dare.
Mataimakin Timipre Sylva ya yi watsi da rahotannin zargin juyin mulki, yana bukatar kafafen yada labarai su bambanta zargi da tabbatacciyar hujja.
Akalla mutane uku sun jikkata a rikicin manoma da makiyaya a Kataeregi, jihar Niger, bayan takaddamar iyakar gonaki, yayin da ’yan sanda suka shiga tsakani.
Amurka ta matsa wa Benjamin Netanyahu ya yi Allah-wadai da ‘yan share-fagen Isra’ila da suka killace Falasdinawa 15 a Qusra, yayin da sojoji suka cire wani tanti.
An naɗa Musulma Assma Ali a matsayin alƙalin wani ƙaramin gari a Mississippi, lamarin da ya jawo mata hare-hare daga wasu ‘yan siyasa da masu amfani da sada zumunta.
A labarin nan za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Kebbi ta kama wani matashin magidanci mai shekaru 29 da ake zargi da kokarin mallake matarsa.
Masu zafi
Samu kari