Latest
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fadi shirinsa da Peter Obi game da nade-naden mukaman gwamnati idan an zabe su a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar gwamnan jihar Kano, Kwamred Aminu Abdussalam Gwarzi ya bayyana irin nasarar da za a samu a kan gwamnatin Abba.
Ƴan siyasan da zuri'ar Adeleke ta haifar a tarihin Najeriya shi ne abin da rahoton nan ya kawo. Kafin yanzu, mahaifin gwamna mai-ci da yayansa duk sun yi siyasa.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce gwamnonin da ke dogaro da karfin gwamnati da magudin zabe domin sake lashe zabe a 2027 za su fuskanci rashin nasara.
A labarin nan za a ji cewa an samu gagarumin sauyi a jihar Kebbi inda APC ta sanar da sabon abokin takarar gwamna Nasir Idris a maimakon mataimakinsa na yanzu.
Jam'iyyar APC ta Osun na nazarin sakamakon zaɓen gwamna na 2026, yayin da jam’iyyar ke tunanin kai ƙara kotun zaɓe domin ƙalubalantar sakamakon zaben.
A baya, mun kawo labarin cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna ya sake garzaya ziwa kotu saboda wasu korafe-korafe a kan hukumar yaki da rashawa ta ICPC.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
A labarin nan, za a gano abin da Kwankwaso ya fada game da tsofafin abokan siyasarsa, Abdullahi Ganduje, Ibrahim Shekarau da Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Masu zafi
Samu kari