Latest
A labarin nan za a ji cewa kungiyar da ke kare hakkin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta bayyana damuwa game da halayyar ma'aikatan INEC a zaben Osun.
Tsohon Sanatan Gombe ta Arewa Haruna Garba ya goyi bayan Pantami, ya mika masa tsarin siyasar sa tare da umartar magoya bayansa su mara masa baya a 2027.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta gudanar da zaben gwamna a jihar Osun. Gwamna Ademola Adeleke na jam'iyyar Accord ya sake samun wa'adi na biyu.
‘Yan sanda sun kama wani malamin makaranta a Kogi bisa zargin zuba wa matarsa fetur da cinna mata wuta bayan rikicin da ya taso kan wasu rigunansa.
Jigon APC, Femi Alabi, ya yi gargadin cewa bayanan ƙarya da gibin sadarwa na iya kawo cikas ga ajandar Shugaba Bola Tinubu da nasarorin gwamnatinsa.
‘Yan bindiga dauke da makamai masu yawa sun kai hari Dansarai a Katsina, inda suka kashe mutane uku, suka jikkata biyar tare da sace wata mata da dabbobi.
Yan takarar shugaban kasa na jam'iyyun Accord, AAC da SDP sun shirya hada maka domin tunkarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na APC a babban zaben 2027.
An saki Ba’amurke mai wa’azi Kevin Rideout bayan watanni tara a hannun masu garkuwa da mutane a Nijar, inda ya sake haduwa da matarsa kafin komawa Amurka.
Tsohuwar ‘yar majalisar Amurka Marjorie Taylor Greene ta ce ana tattaunawa kan yiwuwar amfani da makaman nukiliya a yakin da ake yi da kasar Iran.
Masu zafi
Samu kari