Latest
Jami'ar APC ta yi alkawarin samawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kuri'a miliyan 1 a zaben shugaban kasa na shekarar 2027 a jihar Ondo duk da rikicin cikin gida.
Daliban Almajirai huɗu sun mutu a Kano bayan zargin cin gurɓataccen abinci, yayin da har yanzu ba a bayyana abin da ya jawo gubar ko irin abincin ba.
FMBN na ba ‘yan Najeriya lamunin kudin mallakar gida har N50m amma da kuɗin ruwa 6% na shekara. An fitar da sharudda da yadda ake neman lamunin NHF.
A labarin nan za a ji cewa dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso ya karbi wasu jiga-jigai a karamar hukumar Birnin jihar Kano.
Za a ji yadda Ademola Adeleke ya ci kwa-kwa kafin ya samu tazarce bayan barin PDP a 2025, a karshe an birne barakar Accord, ya tsaya takara ya ci zabe a Agusta 2026.
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya kira jam’iyyun adawa da suka kaurace wa zaben kananan hukumomi matsorata, bayan APM ta lashe kujerun shugabanni 20.
A baya, mun kawo labarin cewa rundunar sojin Najeriya ya kai daukin gaggawa zuwa jihar Zamfara inda yan bindiga suka budewa matafiya wuta da zummar sace su.
Babafemi Ojudu ya yi rubutu kan abin da ya sa karfin jam’iyya bai yi tasiri a zaben Osun ba. Ya fadi yadda aka yaki Rauf Aregbesola ta ciki da waje.
Donald Trump ya ce hana Iran mallakar makamin nukiliya shi ne babban burin Amurka, yayin da tattaunawar diflomasiyya tsakanin Washington da Tehran ta tsaya cik.
Masu zafi
Samu kari