Latest
Najeriya ta dage jigilar ‘yan kasar daga Afirka ta Kudu zuwa ranar Laraba bayan karuwar hare-haren kyamar baki, yayin da sama da mutum 1,000 suka nemi dawowa gida.
Sarkin Gazargamu, Mai Martaba Alhaji Ahmad Tijjani Ibn Saleh ya riga mu gidan gaskiya a wani asibiti da ke kasar Masar bayn shafe tsawon lokaci yana jinya.
Kakakin kungiyar ACF, Farfesa Tukur Mohammed-Baba, ya ce shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya rasa gagarumin goyon bayan Arewa tun bayan zaɓen 2023.
Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta yi nasarar hallaka 'yan bindiga uku da kama mutum a wani samame da suka kai cikin dajin Jangebe, sun kwato makamai.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun kai hare-hare kan 'yan ta'addan kungiyar ISWAP. Hare-haren sun kona motoci da kashe 'yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji yadda rundunar yan sandan jihar Edo ta gano wata baiwar Allah da iyalanta suka ce an sace a dakin otal da saurayi a jihar Delta.
Rabiu Kwankwaso ya bayyana cewa kofar shi a bude take wajen yin sulhu da Abba Kabir. Ya ce sun yi sulhu da Ganduje a baya duk da abubuwa marasa dadi da suka faru.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan yakin kasarsa da Iran. Trump ya bayyana cewa Amurka za ta samu cikakkiyar nasara kan kasar Iran.
Sabon ministan wutar lantarki, Joseph Tegbe ya bayyana cewa matsalolin karancin wutar Najeriya suna da yawa, ba zai yiwu a magance su cikin dan lokaci ba.
Masu zafi
Samu kari