Latest
Sarkin yankin Iyin-Ekiti ya nemi kujerar da Gwamna Biodun Oyebanji ya zauna a kai, amma Cocin Anglican ta ki mika ta saboda an hade ta da kayan bagadi.
Birtaniya ta yaba da yadda aka gudanar da zaɓen Osun tare da taya Ademola Adeleke murnar sake zaɓe, tana mai kira da a inganta tsarin zaɓe gabanin 2027.
Gwamna Ademola Adeleke ya bayyana dalilin da ya sa ya ziyarci kabarin marigayi dan uwansa, Isiaka Adeleke, kafin ya kada kuri’a a zaben jihar Osun.
APC ta ƙi amincewa da sakamakon zaben Osun, tana cewa Ademola Adeleke bai samu mafi yawan ingantattun kuri’u ba, yayin da jam’iyyar ke duba yiwuwar daukar mataki.
A labarin nan za a ji yadda jami'an hukumar kwastam ta kasa suka kama wasu makudan kudi da suka hada da Riyal da aka boya a cikin takalmi a Kano.
Dokar Zaɓe ta 2026 ta tanadi tarar N50m ga jam’iyyun da suka yi yaƙin neman zaɓe bisa addini ko ƙabilanci, yayin da ɗan takara zai biya tarar N3m.
Kotun Yola ta tsare Muktar Shehu mai shekaru 27 kan zargin satar kayan mata 22 domin yin tsafi bayan ya amsa laifin kutse, sata da lalata dukiya.
Wani saurayi mai suna Ali Haruna, mai shekaru 27, ya amsa kashe wata mata mai suna Aisha tare da fille mata kai a wani otal da ke Girei, Jihar Adamawa.
APM ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 20 a Bauchi, tare da samun kujerun kansiloli 319 cikin 323 a zaben kananan hukumomin jihar.
Masu zafi
Samu kari