Latest
FMBN na ba ‘yan Najeriya lamunin kudin mallakar gida har N50m amma da kuɗin ruwa 6% na shekara. An fitar da sharudda da yadda ake neman lamunin NHF.
A labarin nan za a ji cewa dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso ya karbi wasu jiga-jigai a karamar hukumar Birnin jihar Kano.
Za a ji yadda Ademola Adeleke ya ci kwa-kwa kafin ya samu tazarce bayan barin PDP a 2025, a karshe an birne barakar Accord, ya tsaya takara ya ci zabe a Agusta 2026.
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya kira jam’iyyun adawa da suka kaurace wa zaben kananan hukumomi matsorata, bayan APM ta lashe kujerun shugabanni 20.
A baya, mun kawo labarin cewa rundunar sojin Najeriya ya kai daukin gaggawa zuwa jihar Zamfara inda yan bindiga suka budewa matafiya wuta da zummar sace su.
Babafemi Ojudu ya yi rubutu kan abin da ya sa karfin jam’iyya bai yi tasiri a zaben Osun ba. Ya fadi yadda aka yaki Rauf Aregbesola ta ciki da waje.
Donald Trump ya ce hana Iran mallakar makamin nukiliya shi ne babban burin Amurka, yayin da tattaunawar diflomasiyya tsakanin Washington da Tehran ta tsaya cik.
Tsohon Sanata Ojudu Babafemi ya bayyana dalilai 15 da suka jawo rashin nasarar APC a Osun, ciki har da yunwa, rufe asusun gwamnati da tasirin Davido.
Ga dalilai 5 da suka taimaka wa Gwamna Ademola Adeleke lashe zaben gwamnan Osun karo na biyu, ciki har da albashi, ayyuka da kusancinsa da jama’a.
Masu zafi
Samu kari