Latest
APC ta ƙi amincewa da sakamakon zaben Osun, tana cewa Ademola Adeleke bai samu mafi yawan ingantattun kuri’u ba, yayin da jam’iyyar ke duba yiwuwar daukar mataki.
A labarin nan za a ji yadda jami'an hukumar kwastam ta kasa suka kama wasu makudan kudi da suka hada da Riyal da aka boya a cikin takalmi a Kano.
Dokar Zaɓe ta 2026 ta tanadi tarar N50m ga jam’iyyun da suka yi yaƙin neman zaɓe bisa addini ko ƙabilanci, yayin da ɗan takara zai biya tarar N3m.
Kotun Yola ta tsare Muktar Shehu mai shekaru 27 kan zargin satar kayan mata 22 domin yin tsafi bayan ya amsa laifin kutse, sata da lalata dukiya.
Wani saurayi mai suna Ali Haruna, mai shekaru 27, ya amsa kashe wata mata mai suna Aisha tare da fille mata kai a wani otal da ke Girei, Jihar Adamawa.
APM ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 20 a Bauchi, tare da samun kujerun kansiloli 319 cikin 323 a zaben kananan hukumomin jihar.
Mahaifin Davido, Deji Adeleke ya ce ya yi addu’ar masu zaɓen Osun su karɓi kuɗin APC amma su zaɓi ɗan’uwansa Ademola, wanda ya sake lashe zaɓen gwamna.
A labarin nan za a ji jihohin Najeriya da ke kan gaba wajen warewa da kashe kudi a kan matsalar tsaro a yayin da jama'a ke kara kuka da ta'addanci.
APC ta amince cewa rikicin cikin gida, rashin jituwa kan dan takara da raina karfin Ademola Adeleke sun taimaka wajen kayen jam’iyyar a zaben Osun.
Masu zafi
Samu kari