Latest
Kasar Iran ta ce ba za ta buɗe mashigar Hormuz ba har sai Amurka ta ɗage shingen ruwa, takunkumin mai da daskarar da kadarorinta da ke ƙasashen waje.
Ma’auratan Birtaniya sun mutu tare da matukin jirgi bayan wani jirgin sama mai saukar ungulu ya yi hatsari a tsibirin Sifnos na Girka yayin amarcinsu.
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya ba da umarnin rushe dukkan gidajen da aka gina a hanyoyin ruwa a Abuja ba tare da kyalewa ko wani jigon siyasa ba.
Jam'iyyar ADC ta ce ta yi haɗin gwiwa da Accord domin kayar da APC a zaɓen Osun, inda Bolaji Abdullahi ya ce haɗin kan adawa na iya kayar da APC a 2027.
Bola Oyebamiji ya bukaci magoya bayan APC a Osun su zauna lafiya bayan kayen zabe, yana mai cewa ya mutunta sakamakon INEC tare da goyon bayan binciken jam’iyya.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan INTERPOL ta dauki mataki a kan wata mata yar kasar Chadi da aka kama a jihar Kano bayan zarginta da laifi.
Farin jinin shugaba Donald Trump ta sauka zuwa 33%, yayin da kashi 80% na Amurkawa ke ganin yaƙin Iran zai ɗauki dogon lokaci kafin ya kawo karshe.
Dan takarar ADC a Kaduna, Isa Ashiru, ya yaba wa al’ummar Osun kan kare kuri’unsu tare da sake zaben Ademola Adeleke, yana kira ga ‘yan Najeriya su zabi ADC a 2027.
A wannan labarin za a ji cewa zaben jihar Osun ya fito da wasu darussa da ke tabbatar da cewa babu abin da zai hana yan adawa lallasa jam'iyya mai mulki.
Masu zafi
Samu kari