Latest
Limamin COCIN ya mutu bayan cizon maciji a ƙaramar hukumar Lantang a Plateau, yayin da aka gargadi manoma kan barazanar macizai masu dafi a Gamakai.
A labarin nan, za a ji cewa an samu dalibi daya da ya tsira bai rasu ba a lokacin da abokansa hudu suka kwanta dama bayan sun ci wani kifi mai guba a jihar Kano.
Shugaban INEC, Joash Amupitan, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa hukumar za ta kasance tsaka-tsaki a zaben 2027 ba tare da fifita kowace jam’iyya ba.
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu zama da shugaban hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa game da wasu gidaje.
Shugaba Tinubu ya bukaci jam’iyyun siyasa su guji tashin hankali, kalaman kabilanci da addini, tare da mayar da hankali kan manufofi a zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta NDC ta ce za a ga salo da dabaru wajen tabbatar da cewa an samu abin da ake nema a zaben 2027 mai zuwa.
FAAC ta raba N3.007 tiriliyan tsakanin gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi a watan Yuli, mafi yawan rabon kudaden a gwamnatin Bola Tinubu.
Ganin buhu ya doshi N15, 000, FCCPC ta kaddamar da bincike mai tsanani a kan kamfanonin siminti saboda zargin magudi da dabarun tada farashi mai girma a Najeriya.
INEC ta gano matsalar rashin tsaro, rikicin zabe, sayen kuri’u, kalaman kiyayya da yada labaran karya a matsayin manyan barazana ga zaben shekarar 2027.
Masu zafi
Samu kari