Latest
Sojojin saman Najeriya sun kashe mayakan kungiyar ISWAP guda takwas a wani harin sama da aka kai Timbuktu Triangle a Borno bayan samun bayanan sirri.
Wasu ‘yan daba sun kai hari kan ayarin motocin Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, bayan ziyararsa fadar Ataoja na Osogbo, lamarin da ya jawo musayar harbe-harbe.
Daraktan UNIMEDTH, Farfesa Michael Gbala, ya yi gargadin cewa jabun magunguna na iya kashe mutane fiye da ’yan bindiga, tare da kira da a ƙara sa ido kan ingancinsu.
Ministan kudi, Taiwo Oyedele ya ce cire tallafin man fetur ya samar wa Najeriya Naira tiriliyan 15.8 tsakanin Yuni 2023 da Disambar shekarar 2025.
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya dawo Najeriya daga hutun makonni biyu, kwanaki biyu kafin ranar da aka tsara zai dawo daga hutun da ya tafi.
Dan takarar da ke neman kujerar majalisar wakilai a jihar Katsina, ya ziyarci kauyukan da 'yan bindiga suka kai hare-hare domin jajantawa mutane.
Hadaddiyar Daular Larabawa ta dakatar da huldar kasuwanci da Iran yayin da tashin hankali ke karuwa, bayan hare-haren jiragen ruwa da barazanar fadada yakin.
’Yan sanda sun kama babban wanda ake zargi da shirya harin Mangu da ya kashe mutane 25, yayin da sojoji suka ƙaddamar da Operation Hard Nut domin farautar maharan.
Hon. Abubakar Sadiq Zakari ya koma Pantamiyya da PDP bayan ficewarsa zuwa APC, yana mai neman afuwa da jaddada goyon bayansa ga Farfesa Isa Ali Pantami.
Masu zafi
Samu kari