Latest
An sanar da rasuwar Sheikh Mustapha Kamal Ahmad, limamin Alfeti a Kogi, inda al’ummar Musulmi ta yi jimamin rashinsa tare da yin addu’ar Allah Ya gafarta masa.
Shugaba Donald Trump ya sanar da sabon matakin matsin tattalin arziki kan Iran tare da barazanar hukunta kasashen da za su ci gaba da taimaka wa Tehran.
Babban malamin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce tikitin Musulmi da Musulmi ko na Kirista da Musulmi bai kamata ya haddasa rikicin addini ba
Gwamnan Sokoto Ahmed Aliyu ya bukaci mazauna jihar su tona asirin masu yi wa ’yan bindiga leƙen asiri tare da taimaka wa jami’an tsaro wajen yaƙi da rashin tsaro.
An kashe ’yan bindiga 24 bayan jami’an tsaro sun dakile yunkurin yin garkuwa da mazauna Gidan Bawa a Bakori, Jihar Katsina, tare da kwato shanu 19.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci 'yan Najeriya su mara wa tikitin Obi-Kwankwaso da jam'iyyar NDC baya a zaben 2027 domin kawo sauyi a Najeriya.
A wajen taron FEC, Gwamnatin FEC ta amince da kashe ₦438bn wajen gyaran hanyoyi da wuraren ajiye motocin kaya a Najeriya don inganta sufuri da tattalin arziki.
Gwamna Inuwa Yahaya ya taya Maryam Dan’azumi murnar lashe gasar Al-Qur’ani ta duniya a Saudiyya, tare da shirin karrama ta idan ta dawo Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa ya kafa kwamiti mai dauke da mutum 11 wanda zai jagoranci sabon tsarin da za a fitar a lasar nan na shekaru masu zuwa.s
Masu zafi
Samu kari