Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya isa ofishinsa na shugaban ƙasa a karon farko yau talata. Shugaban ƙasar ya ya samu tarba daga wajen manyan ƙusoshi.
Majalisar dattawa ta amince a mayarwa da jihar Borno N16bn saboda gina titin Dabua-Chibok ta gwamnatin tarayya. Majalisar ta amince da buƙatar ne ranar Talata.
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umar.Bago, ya bayyana cewa zai ba mata kujerun mataimakin shugaban ƙaramar hukuma da sakatarori a ƙarƙashin gwamnatinsa mai ci.
Wani matashi ya koka kan yadda abokinsa ya ci masa amana. Abokim na sa dai ya yi wuff da budurwarsa bayan ya nemi taimako wajensa ya samar mata gidan zama.
Najeriya ta yi sabon shugaban ƙasa bayan an rantsar da Asiwaju Bola Tinubu, a matsayin sabon shugaban ƙasa. Kafin Tinubu Najeriya ta yi shugabanni da yawa.
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Datti Baba-Ahmed ya bayyana cewa da shi da Peter Obi ne suka lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2023.
Gwamnan jihar Kano mai jiran gado, Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin yin binciken ƙwaƙwaf kan bashin N241, da gwamnatin Ganduje ta tafi ta bar masa a Kano.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai miƙa mulki ga zaɓabɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Tinubu, a ranar 29 ga watan Mayun 2023. Sabuwar gwamnati ta kafu daga nan.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa Hon. Sha'aban Sharada a matsayin shugaban hukumar kula da almajirai da yaran da basu zuwa makaranta, yana dab da sauka.
Sharif Lawal
Samu kari