Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Tsohon wazirin Kano kuma babban limamin masallacin Juma'a na Fagge, Sheikh Nasir Muhammad Nasir, ya kwanta dama yana da shekara 87 a duniya bayan ya yi jinya.
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari'ar musulunci bisa zargin aikata laifin satar lasifikar masallaci da wayar kebur a Kano. Ya musanta aikata laifin.
Wani matashi ya koka bayan ya gamu da kyakkyawar budurwa wacce ta yaudare shi. Budurwar ta tatse masa ƴan kuɗadensa sannan ta gudu ta bar shi da cizon yatsa.
Gwamnan jihar Niger ya rantsar da sabon sakataren gwamnatin jihar da wasu muhimman naɗe-naɗe da ya yi a jihar. Gwamnan ya ce zai ba mata muƙamai sosai a jihar.
Wani matashi mai samun 100k ya bar mutane baki buɗe a soshiyal midiya bayan ya buƙaci budurwarsa mai ɗaukar albashin N34m a shekara ta ajiye aikinta su yi aure.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Gregory Obi, ya gayawa zaɓabbun ƴan majalisar LP wanda za su zaɓa a shugabancin majalisa ta 10.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Sanata George Akume, a matsyain sabon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), fadarsa da ke a birnin tarayya Abuja.
Wasu ɓata-gari sun kai hari a gidan rediyon jihar Kogi inda suka ƙone shi ƙurmus. Ɓata-garin sun kuma yi awon gaba da muhimman kayayyakin aiki a gidan rediyon.
Babban fasto kuma shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya ce manyan fastocin Najeriya sun goyi bayan Peter Obi ne saboda son canji
Sharif Lawal
Samu kari