Sani Hamza
5699 articles published since 01 Nuw 2023
5699 articles published since 01 Nuw 2023
Darajar fasfon Najeriya ya sauka zuwa matsayi na 90 a Henley Passport Index, amma har yanzu yana ba da damar shiga kasashe 44 ba tare da biza ba.
Ga wasu matakai biyar na yadda za ka dawo da layin MTN da aka rufe saboda matsalar NIN cikin mintuna biyar ba tare da an je ofishin kamfani ko an sha wahala ba.
Spain na iya rasa kaso mai tsoka daga kyautar lashe Kofin Duniya na FIFA 2026 saboda harajin Amurka, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce da martani daga masana.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da kafa sabon sansanin sojoji a Kwara domin karfafa yaki da ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane da ke addabar jihar.
Ministan Kudi Taiwo Oyedele ya bayyana cewa basussukan Najeriya ba su kai N80trn da ake fadi ba, inda ya zargi yawan lissafi da sake fasalin kudi da haifar da hakan.
Hukumar NIHSA ta gargadi Kaduna da jihohi 16 kan yiwuwar ambaliya daga 21 zuwa 27 ga Yulin 2026 tare da bukatar daukar matakan kariya cikin gaggawa.
Majalisar Wakilai ta gayyaci Nuhu Ribadu tare da bukatar Bianca Odumegwu-Ojukwu ta bayyana kan badakalar hukumar bogi ta PFIPC da ake kan bincike.
Fahad Dankabo ya bukaci matasa su rungumi sabon salon siyasa a 2027, yana mai cewa lokaci ya yi da siyasa za ta yi wa al'umma hidima ba wai a bautawa siyasa ba.
Najeriya da wakilai daga Jamus za su gudanar da muhimmin taro a Abuja domin fadada hadin gwiwa kan kasuwanci, tsaro, makamashi, ilimi da zuba jari.
Sani Hamza
Samu kari