Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wasu 'yan bindiga sun kai hare-hare wasu yankunan jihar Kaduna tare da ajalin rayukan wasu mutane. Sun kona wata rugar Fulani tare da harbe shanunsu da dama.
Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Adamawa ta bayyana cewa za ta fara karatun Digiri a wannan shekarar. Ta bayyana cewa, tuni makarantar ta samu lasisisin.
Mataimakin gwamnan jihar Benue ya bai wa gwamnonin jihohin da ke fama da rikicin makiyaya da manona da su bi shawarar da gwamnatin jihar Benue ta yanke a baya.
'Yan sanda a babban birnin tarayya Abuja, sun bayyana cewa an sace mahaifin wani shugaban karamar hukuma. Sun sace mutumin tare da wasu mutanen gidansa a gida.
Tsohon hafson sojojin saman Najeriya ya bayyana farin cikinsa na barin aikin soja tare da cika burinsa na aiki. Ya kuma karfafawa rundunar sojin gwiwa kan aiki.
Wata kungiya ta bada bayanan kan dalilan da yasa matan yankin arewacin Najeriya ba sa fafutuka domin shiga fannin fasaha. Kungiyar ta bayyana dalilinta na haka.
Gwamnatin jihar Borno ta shirya kafa kwalejin ilimin addinin musulunci guda 27 a dukkan kananaan hukumomi 27 dake fadin jihar don inganta karatun almajiranci.
Gwamnatin jihar Ogun ta fito karara ta gwale zuwan Sunday Igboho jihar domin ya kori Fulani a fadin jihar. Sunday ya ci alwashin korar Fulani a yankin Yarbawa.
Gwamnan jihar Filato ya bayyanawa 'yan majalisun sa cewa su tabbatar da sun jaddada rajistar zama 'yan jam'iyyar APC domin su samu damar ci gaba da mukamansu.
Salisu Ibrahim
Samu kari