Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Hukumar DSS ta zagaye gidan shararrenn malamin darikar Qadiriyya Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. Rahoto ya bayyana ba a hana kowa shiga gidan malamin ba.
NDLEA ta sake kame wasu mutane 2 da ake zargin 'yan kasuwan hodar iblis ne dauke da hodar iblis da haura kilogram 3. NDLEA na ci gaba bincikan mutanen biyu.
Gwamnatin jihar Kogi ta ci alwashin maka NCDC da PTF-Covid-19 kan zargin kokarin bata jihar ta Kogi. Gwamnatin jihar ta bayyana cewa NCDC na yada karya a kan ta
Shugaban 'yan ta'adda a wani yankin Zamfara cikin wata ganawa da yayi da Sheikh Abubakar Gumi, ya bayyana cewa zai iya gayyatar 'yan ta'adda daga wata kasa.
Gwamnatin jihar Legas ta bayyana cewa za ta fatattaki 'yan talla a jihar. Gwamnati ta koka kan yadda 'yan tallan ke jawo datti da shara a fadin jihar ta Legas.
Wata 'yar gwagwarmayar kare hakkin dan Adam, Aisha Yesufu ta shawarci mata da su daina jiran samari sai sun zo sun neme su aure. Su dinga nemansu da kansu.
Malamin addinin Islama dan jihar Kaduna, Sheikh Abubakar Gumi ya kai ziyara wajen 'yan bindiga da nufin tattaunawa da shugabbanin 'yan bindigan. Kalli hotunan.
Gwamnatin tarayya a zamanta na FEC a yau Laraba ta yarda a baiwa sabbin jami'o'i 20 masu zaman kansu lasisin wucin gadi. An lissafo sunayen jami'o'in a rahoton.
'Yan fansho a jihar Gombe sun fito zanga-zangar lumana don nuna rashin jin dadinsu kan rashin biyan su hakkinsu na tsawon watanni. Sun so su gana gwamnan jihar.
Salisu Ibrahim
Samu kari