Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Ba a Najeriya kadai aka taba haramta kudaden intanet ba. Baya ga Najeriya, akwai kasashe bakwai da su ma suka dauki matakin haramta kudaden intanet a duniya.
Wani shahararren malami a arewacin Najeriya ya bayyana cewa dukkan masu fafutukar raba Najeriya daya suke da 'yan Boko Haram. 'Yan Najeriya na son junansu.
Tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sake dawowa kan kafofin sada zumunta na zamani. Dawowan nasa ya biyo bayan rufewa da aka yi a watan Janairu 2021.
Wani tsohon dan takarar shugaban kasa a Najeriya, ya bayyana ra'ayinsa kan haramta kudaden intanet da cewa dama masu son banza ne ke son zuba hannun jarinsu.
Gwamnan jihar Kano Ganduje ya gargadi malamai kan yin wa'azi da zai ke tada hankali da raba kan al'umma. Ya bayyana hakan ya saba koyardawar addinin musulunci.
Gwamnatin tarayya ta haramta ta'ammuli da kudaden yanar gizo da aka fi sani da cryptocurrency. Wannan wani mataki ne na dakile ta'ammuli da kudaden haramun.
'Yan sanda a jihar Kaduna sun samu nasarar kame wasu bata-gari da zargin satar motoci. Sun kwato motoci biyu tare da damke masu aikata mummunan laifin satan.
Ma'aikatar albarkatun kasa ta jihar Ondo ta kame wasu bata-gari dake aikata mummunan dabi'ar noman wiwi a gandun dajin jihar. Za a gurfanar da masu laifin.
Wata kotu a wata jihar Najeriya ta yankewa wasu matasa da aka kama da laifin fashi da makami hukuncin kisa ta hanyar rataya. Kuma da kansu suka amsa laifin.
Salisu Ibrahim
Samu kari