Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Sabon jakadar da Buhari ya nada a Jordan ya bayyana cewa shugaba Buhari na kan aiki tukuru don ganin cewa ya magance matsalolin 'yan Najeriya a dukkan bangare.
Kungiyar makiyaya ta miyetti Allah ta bukaci gwamnatin tarayya da ta baiwa 'yan Najeriya damar mallakar bindigogi saboda rashin kulawarta a fannin magance tsaro
Kungiyar makiyaya ta miyetti Allah ta fidda wadansu sharruda don kawo zaman lafiya tsakanin Fulani makiyaya da kuma manoma a yankin kudancin kasar ta Najeriya.
Bayan rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a yankin kudancin Najeriya, wasu bata-gari sai ci gaba kone-kone suke. Hoton wasu motoci biyu da aka kona.
Kungiyar masu harada magunguna a Najeriya ta fidda rahoton da ke nuna cewa wasu jihohin arewacin Najeriya basu da cikakken adadi na shagunan magunguna a jihar.
Rahotanni daga kasar Saudiyya sun bayyana cewa, gwamnatin kasar ta garkame wasu masallatai da aka samu wasu mutane dauke da Korona a ciki. An kuma bude wasu.
Rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a wata kasuwa dake jihar Oyo ta yi sanadiyyar mutuwar mutane shida tare da raunata wasu adadi masu yawn gaske.
Ministan tsaro a Najeriya ya bayyana cewa, bai kamata gwamnoni su rataya wa gwamnatin tarayya ita kadai hakkin wanzar da tsaro da zaman lafiya a Najeriya ba.
Ministan tsaro a Najeriya ya bayyana cewa, da yawan masu zanga-zangar #EndSARS a jihar Legas ba mutanen kirki bane. Ya siffanta da yawansu da 'yan damfara.
Salisu Ibrahim
Samu kari