Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wata gobara ta cinye wani sashe na shahararriyar kasuwar robobi dake a garin Onitsha. Babu asarar rai ko rauni, amma ta cinye dukiyoyi da dama kafin a kashe ta.
Legit.ng Hausa ta tattaro muku takaitaccen tarihin Malam Danladi Sanusi Maiyamba. A ranar Laraba da ta gabata ne gwamnan jihar Gombe ya tabbatar da nadinsa.
Wasu makiyaya 2 da suka bata a yayin kiwo sun gamu da ajalisu a wani yankin zangon kataf. Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar mutuwar makiyayan da jajantawa.
Gwamnatin Buhari ta amince da biyan kudi sama da N797.2bn don fara aikin hanya daga Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano. Za a fara aikin hanyar nan ba da dadewa ba.
Masarautar Saudiyya ta bayyana cewa, dukkan wanda zai zo aikin Hajji dole ne sai ya yi allurar rigakafin Korona. Hakan wani yunkuri ne na dakile yaduwar cutar.
Gwamnan jihar Oyo ya bayyana cewa jiharsa ba zata bada kyautar filayen kiwo ga makiyaya ba. Ya siffanta kiwo da sana'ar kai da kai, dole ne makiyaya su zuba jar
Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa, bai kamata a barwa APC hakkin magance matsalolin Najeriya ita kadai. A cewarsa, ya kamata 'yan jam'iyyar hamayya su dafa
Domin kawar da rikici a garin Billiri dake jihar Gombe, gwamna Inuwa Yahaya ya nada sabon Mai Tangale a yau din nan. Rikici ya biyo bayan mutuwar tsohon Mai Tan
Sowore ya bayyana a gaban kotu jiya Talata domin sauraran kara tare da wasu mutane hudu. Ya bayyana a kotun tare da wani mutumin da yafi kama da Boka a kotun.
Salisu Ibrahim
Samu kari