Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Da safiyar ranar Lahadi an yi bata-kashi tsakanin sojojin Najeriya da wasu 'yan bindiga da suka kai hari na biyu a filin jirgin sama na jihar Kaduna a arewa.
Wata sabuwa: Wani kansila a jihar Kano ya dauki hadimai 18 aiki domin taimaka masa a gudanar da aikinsa na Kansilan unguwa. Yace ya kamata su fi haka yawa ma.
Sanata Ali Ndume ya bayyana dalilansa da yake ganin jam'iyyar APC bai kamata ta tsayar da dan takarar shugaban kasa daga yankin arewacin Najeriya a zaben 2023 b
An sace wata budurwa 'yar shekara 18 a cikin gidan mahaifinta a jihar Kebbi dake arewacin Najeriya. An kuma kashe wata mata a gidan yayin da 'yan bindigan ke sa
A ci gaba afannin kere-kere, Najeriya ta kera jirgi mai saukar ungulu ta kuma fitar da su kasashen ketare domin cinikayya. Kasar ta fitar tare da wasu abubuwa 4
Wasu mahara sun hallaka matar stohon kwamishinan 'yan sanda na jihar Benue. Maharan cikin rashin tausayi suka kwantar da matar suka mata yankan rago a gidanta.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna rashin jin dadinsa ga sabbin hare-hare da aka kai wasu sassan kasar a makon nan. Yace ba zai bari a lalata ilimi ba a kasar.
Shugabannin hafsun sojin Najeriya sun isa birnin Maiduguri a jihar Borno don tantance halin da ake ciki na matsalar tsaro a yankin. Sun kuma ziyarci sojoji.
Da dmunisa: An sake kai hari a jihar Neja, in da aka kashe mutum daya tare da yin garkuwa da mutum 6. An kai harin a kauyen Erena dake Shiroro a jihar ta Neja.
Salisu Ibrahim
Samu kari