Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wani sanata ya tallafawa 'yan kasuwan da gobara ta shafa a babbar kasuwar jihar Katsina. Bayan ziyartar kasuwar, sanatan ya bada gudunmawarsa ta har ta N20m.
Hukumomi sun tabbatar da mutuwar mutane sama da goma a wasu haduran mota da suka afku a jihohin Kano da Bauchi. FRSC ta tabbatar da faruwar dukkan hadduran.
Fadar shugaban kasa a Najeriya ta bayyana cewa, Buhari bai taba yin wani alkawari na mai da Naira ta zama daraja daidai da na dala ba. Fadar ta ce karya ce kawa
Mazauna a wasu sassan babban birnin tarayya sun fara barin gidajensu saboda barazanar da suke fuskanta da yawaitar sace-sacen mutane a yankunan da suke rayuwa.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana yadda ta kame wani Fasto mai taimakawa 'yan kungiyar IPOB wajen kai wa 'yan sanda hari a wasu sassa na kasar musamman ma kudu.
Gwamnan jihar Sakkwato ya yi gwajin motar da aka kera a Najeriya kuma mai amfani da lantarki. Gwamnan yace motar ta fi sauran motoci rahusa da saukin amfani.
Gwamnan jihar Kano ya karbi bakuncin Bola Ahmed Tinubu a yau Lahadi a jihar Kano. Gwamna Ganduje ya kuma raka Tinubu zuwa fadar Sarkin Kano don nuna mubaya'a.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a 2019 Atiku Abubakar, ya shawarci gwamnatin Buhari kan hanyoyin da za ta bi ta
Hukumar NDLEA ta samu nasarar kame wani tsoho mai shekaru sama da 70 da ke aikin jigikar kai wa 'yan Boko Haram da 'yan bindiga miyagun kwayoyi a jihar Neja.
Salisu Ibrahim
Samu kari