Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Dr Pantami ya mai da martani mai zafi kan labarin da akla wallafa akansa cewa yana da hannu a Boko Haram. Ya karyata ya kuma yi ishara ga karatunsa na baya shek
Gwamnan jihar Ribas ya gargadi 'yan siyasa da su daina yiwa talakawa alkawuran karya a yayin yakin neman zabe. Ya ce tuni talakawa sun gane kuma sun gaji da hak
Binciken wanirtatono ya bayyana adadin kudaden da gwamnatin Najeriya ke tafka asararsu a sanadin fasa bututun mai da ake yi wasu sassan kasar a duk shekara.
Wata kungiyar Fulani ta yi kira ga gwamnatin Buhari ta kame Sunday Igboho bisa aikata ta'adanci kan jama'ar Fulani a wasu yankunan Yarbawa na kudu maso gabas.
Jihar Kano ta karbi jami'anta kimanin 704 da ta tura Kwalejin 'Yan sanda ta jihar Kaduna domin horar dasu a matsayin 'yan sandan jiha. Ganduje ne ya taya su mur
Rundunar 'yan sanda a jihar Kaduna ta ceto wasu mutane 15 dda aka sace a hanyar Birnin Gwari na jihar ta Kaduna. Sun kuma kwato shanu sama da 30 a aikin cetnon.
Wani sojan Najeriya ya kubuta daga hannun 'yan bindiga bayan shafe kwanaki a hannunsu. Ya samu nasarar hallaka biyu daga cikinsu ya kuma tsere daga sansaninsu.
A yau kasar Saudiyya ke zuba na'urorin zuba ido don duba jinjirin watan Ramadana. A duk shekara kasar Saudiyya kan yi amfani da na'urorin zamani don duba watan.
A yau ake sa ran sake lashe zaben Idris Derby shugaban kasar Chadi. Derby ya share shekaru sama da 30 yana mulki a Chadi, wanda a zaben yau ma ke sa ran shi zai
Salisu Ibrahim
Samu kari