Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Rikici ya barke a gidan yarin Bauchi sakamakon sakaci na wani daga cikin jami'an cibiyar ta gyaran hali. Mutum 7 sun jikkata kafin daga baya a shawo kan lamarin
Karamin ministan albarkatun man fetur ya bayyana irin kauna da shugaba Buhari ke yiwa mutanen kabilar Ijaw, kabilar su tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan.
'Yan ta'addan ISWAP sun sha lugudan wuta biyo bayan batar jirgin yakin sojin saman Najeriya a makon da ya gabata. An hallaka wasu manyan shugabannin ISWAP.
Wasu fitattun 'yan Najeriya sun halarci bikin kaddamar da littafin tarihin matar shugaban kasa Buhari, Aisha Buhari. An ba da gudunmawar miliyoyin Nairori.
Gwamna El-Rufai ya bayyana cewa, dukkan 'yan bindiga ko a ina suke a Najeriya ya kamata a kamesu a ji dasu. Ya ce, babu wanda ya cancanci rayuwa a cikinsu.
Legit.ng Hausa ta tattaro rahoto kan jami'an 'yan sandan da suka rike matsayin IGP tun shekarar 1999 har zuwa bana; 2021. An tattaro jami'ai 12 da suka yi aikin
Wani dan Najeriya ya bayyana dalili da yasa ya fara tunanin gina gida da robobin ruwa. Yanzu haka dai ya kammala, kuma ya ce ya fi gidan siminti dadin zama nesa
Wani kamfanin da ya sanya hoton masallaci a rigar mawaki Jay Z ya rubuta wasikar afuwa zuwa ga malaman masallacin mai dimbin tarihi dake wani yankin kasar Kenya
Sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar wasu 'yan ta'adda a jihar Benue. sun kashe 12, sun kuma kwato makamai. 'Yan ta'addan a baya sun kai wa sojojin hari
Salisu Ibrahim
Samu kari