Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya bayyana cewa, masu fafutukar a soke shirin NYSC ba mutane masu son zaman lafiya da ci gaban Najeriya ba ko kadan.
Garba Shehu ya yaba da gwamnatin gwamna Ganduje, inda yace duk masu kushe gwamnatin Ganduje a baya to yanzu su suke cikin nadama saboda ci gaban jihar Kano.
BMO ta zargi tsohon shugaban kasa Obasanjo da shirya makarkashiya don kifar da gwamnatin Buhari. Sai dai ba a ambaci sunan tsohon shugaban kasar ba kai tsaye.
Fadar shugaban kasa ta bayyana wasu makudan kudade da gwamnatin Buhari ta amince za ta kashe don ginawa 'yan Najeriya gidaje. Wannan shiri ne na mallakar gida.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana jimaminsa ga mutuwar hadiminsa Ahmed Gulak. Ya bayyana matsayin Ahmed Gulak ga dimokradiyyar Najeriya da Adama
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana jimaminsa bisa kashe Ahmed Gulak a jihar Imo. Shugaban ya ce wadanda suka kashe shi ba zasu tsira ba, dole a hukuntasu
Kungiyar IPOB ta bayyana matsayinta kan kisan tsohon hadimin Jonathan, Ahmed Gulak. Sun bayyana cewa, ba ya daga tsarinsu kashe 'yan siyasa a Najeriya ko kadan.
Shugabannin yankin kudu da tsakiyar Najeriya sun shiga wani yanayi, sun bayyana bukatarsu ga shugaba Muhammadu Buhari idan ba a son Najeriya ta mutu cikin sauki
Biyo bayan hallaka tsohon hadaimin Jonathan, Ahmed Gulak, 'yan Najeriya sun yi sharhi game da kisan dan siyasar, sun kuma bayyana ra'ayoyinsu akan kisan nasa.
Salisu Ibrahim
Samu kari