Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Shugaba Buhari ya bayyana wasu abubuwa 7 bakwai yayin wata hira da ya yi da gidan talabijin na kasa (NTA) a ranar Juma'a 11 ga watan Yuni. Legit ta tattaro su.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, sanya takunkumin fuska na matukar damunsa sabanin abinda yake ji bayan yin allurar rigakafin annobar Korona.
Shugaban kasa Muhammadu ya fayyace asalin su waye makiyaya a Najeriya, yana mai cewa, makiyaya 'yan Najeriya ba sa daukar bindigogi AK-47 sai dai sanduna kadai.
Rahotanni sun bayyana cewa, 'yan sanda sun cafke wani bata gari da ke hada wa 'yan ta'addan IPOB guraye da layu a jihar Imo. Sun kame masu kai hare-hare a jihar
Rahotanni daga jihar Imo sun bayyana cewa, an sace wasu fasinoji dake cikin wasu motocin bas biyu a wani yankin jihar Imo dake kudu maso gabashin Najeriya.
Jigo a jam'iyyar APC ya shaida cewa, shugaba Buhari bai hana yin Twitter kwata-kwata ba a Najeriya, kawai dai shugaban ya dakatar da ayyukan kamfanin ne a kasar
A yau Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kai ziyara jihar Legas domin kaddamar da wasu ayyukan da gwamnatinsa ta cimma a yankin na Kudu maso Yammacin Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana abinda ya kamata gwamnonin Najeriya su yi ba wai zaman jiransa sai ya zo ya dauki mataki kan hare-haren 'yan ta'adda b
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matakai da yake bi wajen nadin mukamai a gwamnatinsa, ba wai haka kawai yake furta ya nada wani ko wata mukami ba.
Salisu Ibrahim
Samu kari