Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Kungiyar tuntuba ta Najeriya ta bukaci Janar Yakubu Gowon da sauran tsoffin shugabanni da su taso daga hutun da suke su zo su ceto Najeriya daga mummunan halaka
Babban lauya Femi Falana ya caccaki shawarin gwamnatin Buhari na dakatar da twitter a Najeriya. Ya bayyana yadda ya kamata gwamnatin ta yi ba wai hana wa ba.
Gwamnan jihar Oyo ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta amince da saya wa 'yan bangan Amotekun bindigogi kirar AK-47 don yakar ta'addanci a yankin Yarbawa.
Babban bankin duniya, ya bayyana yadda tattalin arzikin Najeriya ya karu, tare da bayyana hasashen habakarsa cikin shekaru uku masu zuwa a nan gaba kadan..
Rundunar soji ta dira sansanin 'yan ta'addan IPOB ta kuma hallaka da dama cikin 'yan ta'addan. Sun kwato bindigogi tare da ceto wata jami'ar 'yar sanda a wajen.
Hukumar wata jami'ar Najeriya, ta bayyana cewa, masu bincike a jami'ar sun kera maganin Korona, wanda a cewarta zai kammala nan ba jimawa ba bayan bincike.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana matukar illolin da ke tattare da amfani da manhajojin VPN wajen hawa shafukan yanar gizo ciki har da Twitter.
Biyo bayan cece-kuce dake yawo kan dakatar da Twitter, ,majalisar wakilai da dauki kudurin cewa, za ta bincika dalilin da yasa gwamnatin tarayya ta dakatar.
Jami'ar Jihar Kaduna ta bayyana dakatar da ayyukan karatun digiri na farko a Jami'ar biyo bayan rikicin da ke tsakanin iyayen dalibai da gwamnatin jihar Kaduna.
Salisu Ibrahim
Samu kari