Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ya sanar da sabuwar hanyar yin rajista ba tare da an sha wahalar dogon layi a cibiyoyin rajista ba.
Mai kamfanin simintin BUA, ya ba da tallafin makudan kudade ga jihohi hudu a fadin Najeriya domin inganta ayyukan kiwon lafiya da rayuwa mai kyau a jihohin.
Jama'ar yankun Kudancin Kaduna sun bayyana irin makudan kudaden da suka biya a matsayin kudin fansa ga 'yan bindiga da suka addabi yankin cikin shekara daya.
Shugabannin kudu da arewa a Najeriya sun yabawa gwamnonin kudu maso gabas bisa yin tir da 'yan kungiyar IPOB. Shugabannin sun ce hakan zai fi kyau ga Najeriya.
Bayan shekaru shida ba tare da Mambobin Kwamiti ba a hukumar EFCC, yau shugaba Buhari ya yi nadin sabon sakatare tare da wasu da ya nada a matsayin mambobin.
Mutanen Zaria, sun dauki mataki kan magance matsalar 'yan bindiga a yankinsu. Rahoto, ya bayyana yadda jama'ar gari suka yi sallolin Al-Qunuti da addu'o'i.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da tattaunawa da jama'ar kudu maso gabashin Najeriya don jin bukatarsu ta rabewa daga Najeriya da suke ta kokawa akai,
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana halin da ake ciki kan binciken da ake wa shugaban jam'iyyar APC ta kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu.
Jami'an tsaro na farin (SSS) sun cafke wani mawaki a karo na biyu da ake jin wakarsa ta soki mutuncin Annabi. An cafke shi domin kubutar dashi daga kisa a Kano.
Salisu Ibrahim
Samu kari