Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Jami'i ya shiga hannun bisa laifin dillacin makamai da yake yi tsakaninsa da 'yan bindiga. An ce shi ke kula da ma'ajiyar makamai a rundunar 'yan sandan jihar.
Babban hafsan sojojin Najeriya ya kai ziyarar aiki jihar Imo, ya kuma bukaci sojojin Najeriya da su ci gaba da aiki tukuru wajen wanzar da zaman lafiya a yankin
Gwamnatin tarayya ta sanar da tura Janar Tukur Burutai zuwa jamhuriyar Benin, an kuma sanar da kasashen da aka tura sauran shugabannin hafsoshin tsaron kasar.
Kotu a babban birnin tarayya ta yanke hukuncin kwace kadarorin wani sanata bisa bashin da ake binsa kuma yaki ya biya duk da tuni da aka yi masa sau da yawa.
Gwamnan jihar Zamfara ya gana da shugaba Buhari kan batun rashin tsaro a Najeriya musamman arewacin Najeriya. Ya bayyana yadda yankunan arewa ke ci gaba a yanzu
Rundunar sojin Najeriya ta karyata zargin Sheikh Gumi cewa, sojoji na hada baki da 'yan bindiga wajen aikata laifuka a fadin kasar. Ta kuma gargadi malamin.
Shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan ya bayyana cewa, a halin da ake ciki ginin majalisar bata bukatar wata gyara saboda lokacin gyara saboda wasu dalilai.
Darakta-janar na NYSC ya gargadi masu daukar ma'aikata da su daina daukar duk wanda bai nuna takardar cewa ya kammala NYSC ba. Ya bayyana dalilansa na hakan.
Masu sana'ar samar da Gurasa a jihar Kano sun yi barazanar daina sana'ar zuwa wata saboda wasu matsaloli da suke fuskanta da suke da alaka da farashin gari.
Salisu Ibrahim
Samu kari