Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Wani matashi mai shekaru 16 ya shiga hannun 'yan sanda a jihar Oyo yayin da ya kitsa sace wani mutum da sunan zai sayar masa da wasu shanun da babu su a wurinsa
Ana batun tattalin arziki, rahoto ya kawo banbanci tsakanin Bitcoin da kudaden intanet da Najeriya ta kirkira wanda za a fara amfani dasu a Najeriya nan kusa.
Yayin da ake ci gaba da zargin Abba Kyari da karbar cin hanci, mutane da dama na ci gaba da nesanta kansu da shi. Gwamna Zulum shi ma ya ce bai gidan Kyari ba.
Rundunar kwastam na kame wasu kayayyaki mallakar 'yan bindiga a jihar Sokoto. An kama tabar wiwi da kayan sakawa da kuma wasu kaya masu darajan miliyoyin Naira.
Jami'in da ya maye gurbin Abba Kyari zai kwashi kyauta mai yawa daga wani matashi dan Najeriya da ya nuna matukar goyon baya ga jami'in yayin da aka nada shi.
Wata budurwa ta ce ga garinku nan yayin da take sheke ayarta tare da saurayinta a cikin mota. Wannan ya faru ne sakamakon bugun zuciya da ya same ta nan take.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun magantu kan halin da suka shiga yayin da wasu manyan jam'iyyar suka fice daga cikinta a jiya Talata. Sun ce kowa ya kwantar da hanka
Yayin da ake ci gaba da jin rikicin dake faruwa da Abba Kyari na zargin cin hanci a hannun Hushpuppi kan wata harkalla, lauya ya ce akwai bukatar mika shi ga FB
Kotu ta ba da umarnin kada gwamnatin Buhari ta kame Sunday Igboho ko kuma tursasa tambayoyi akansa. Wannan na zuwa ne a yau Laraba daga wata kotu a jihar Oyo
Salisu Ibrahim
Samu kari