Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Jam'iyyar APC ta caccaki Attahiru Jega kan cewa, yana da wata manufa yayin da ya kwatanta jam'iyyar APC da PDP. APC ta ce wannan ba daidai bane, kuskure ne.
Gwamnatin shugaba Buhari ta ce a yanzu ta dukufa ne wajen tabbatar da ta sama wa 'yan Najeriya ayyukan yi domin samun ci gaba da kuma farfado da tattalin arziki
Bincike daga FBI ya bayyana dalla-dalla yadda Huspuppi ya aika wa da Abba Kyari wasu makudan miliyoyi ta asusun banki, wanda tuni aka fara gudanar bincike akai.
Wani matashi ya mayar da makudan kudade da dama da sauka shiga asusun bankinsa, duk da a cewarsa yana da damar da zai iya cinye kudin, amma bai aikata hakan ba.
CP Wakili ya magantu bayan da aka dakatar da Abba Kyari daga aikin dan sanda biyo bayan zargin karbar cin hanci daga hannun wani dan damfara mai suna Hushpuppi.
Cibiyar binciken manyan laifuka a Amurka ta kwamuso wasu 'yan Najeriya da ke damfarar gwamantin Amurka cikin wani shirin tallafin marasa aikin yi na kasar.
Wani rikici ya barke a jihar Kano, inda ya jawo wasu kone-kone a wani yankin jihar Kano. A halin yanzu ana kan bincika lamarin kafin samu cikakken rahoto..
Rahotanni na bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun kai hari wani gari, inda asuka hallaka mai garin sannan suka yi kaca-kaca da shaguna da kuma wasu abubuwa.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya fara kyakkyawan shiri domin ganin ya cimma karbe Najeriya a zaben 2023 mai zuwa daga hannun APC.
Salisu Ibrahim
Samu kari