Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Hadakar kungiyoyin Arewa sun yi Allah wadai da dakatar da Abba Kyari, sun kuma nuna rashin jin dadinsu ga kwace mukaminsa na shugaban rundunar IRT ta 'yan sanda
Obasanjo ya gana da shugaban jamhuriyar Benin kan batun Sunday Igboho. Kungiyar Yarbawa ta bayyana dalilin da yasa Obasanjo ya shiga lamarin na Sunday Igboho.
Majalisar wakilai ta bayyana matsayinta kan karrama Abba Kyari da ta taba yi a baya cikin watan Yunin wannan shekarar. Ta ce har yanzu yana mutunci a idonta.
Majalisar dattawa ta karbi jerin jihohi 20 da 'yan Najeriya ke son a kirkira nan gaba saboda wasu dalilai da suke da alaka da zamantakewa da samar da mafita.
Kungiyar Arewa ta CF ta ce shugaba Buhari bai tsinana komai ba, kuma a matsayinsa na tsohon soja ya gagara magance matsalolin rashin tsari da Najeriya ke ciki.
Sarkin musulmi ya bayyana cewa, 'yan Boko su ne matsalar Najeriya. Ya bukaci musulmi da kirista kowa ya koma ga littafin addininsa domin zama lafiya daram.
Shugaban hafsun soji ya ziyarci sansanin daukar sabbin sojoji da ke Falgore a jihar Kano. Ya bukaci jami'an da ke aikin tantancewar su kasance masu gaskiya.
Wani sanata ya makale yayin da ambaliyar ruwa ta hana kowa wucewa a hanyar babban birnin tarayya, Abuja. Matafiya da dama sun makale a kan hanyar ta Abuja.
Wata tsohuwa da danginta sun shiga farin ciki yayin da suka gane wasu kudaden da suka zubar a shara kuma aka dawo musu dasu cikin kasa mintuna 10 in ji rahoto.
Salisu Ibrahim
Samu kari