Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Gwamnatin Buhari ta zargi gwamnan jihar Benue da hannu wajen wasu kashe-kashen da suka faru a jihar Benue. FG ta ce, gwamnan yana tunzura wata kabila kan wata.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya magantu kan lamarin da ya faru mara dadi a kwalejin horar da sojoji na NDA a cikin makon nan. Ya ce hakan zai taimaki sojojin.
Yayin da 'yan Najeriya ke sha'awar barin Najeriya, wata baturiya ta gaggauta barin kasar ta ta Rasha domin samun mazauni a najeriya. Da N41,000 kacal ta shigo.
Wata kungiya ta bayyana domin kalubalantar kungiyar Taliban a kasar Afghanistan, inda ta yi alwashin goga fuskokin shugabannin Taliban a turbayar kasa nan kusa.
Rundunar sojojin Najeriya ta karyata batun da ke yawo cewa, rundunar na shirin daukar tubabbun 'yan ta'addan Boko Haram aiki bayan da suka mika wuya yanzu.
Tsohon shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar ya bayyana bukatar a sake zage dantse wajen magance matsalar tsaro a Najeriya kuma cikin gaggawa a yanzun nan.
Babban Hafsan Tsaro (CDS) Lucky Irabor ya bayyana bukatar a nemo tsoffin sojoji domin su taimaka wajen yakar ta'addanci a Najeriya musamman arewa maso gabas.
Hukumar EFCC ta bayyana cewa, akwai bukatar bankuna suke zakulo hanyoyin samun kudin shiga na 'yan Najeriya kafin bude musu asusun banki kowane iri ne a kasar.
Gwamnoni sun hada kai, sun caccaki farfesa Attahiru Jega kan batun da ya yi na cewa, PDP da APC sun gagara share wa 'yan Najeriya hawaye na dimbin bukatunsu.
Salisu Ibrahim
Samu kari