Salisu Ibrahim
5697 articles published since 29 Dis 2020
5697 articles published since 29 Dis 2020
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da wani harin 'yan bindiga a jihar Zamfara, inda aka sace mutum sama da 50 tare da hallaka wasu mutum hudu nan take ranar Litini
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa, ta fara kaddamar da shirin N-Power na rukunin C a sashi na farko wanda aka fara cikawa a cikin wata Yunin shekara ta 2021.
Kamar yadda Hausawa ke cewa, Kano tumbin giwa ko da me kazo an fi ka, batun ko haka ne? An samu wani bakanon da ya tuko motarsa daga birnin Landan har Kano.
Bayan da Hisbah ta kame Sadiya Haruna da laifin wallafa bidiyon batsa a shafukan sada zumunta, Umma Shehu ta yi martani mai zafi, ta ce za ta tona asirin wasu.
Hukumomi a jihar Filato sun bayyana bukatar kame duk masu ba mabarnata mafaka a wasu yankunan da ake kashe 'yan kasa marasa laifi a jihar Filato kwanan nan.
A wani sabon harin ramuwar gayya, an hallaka wasu fulani makiyaya har mutum uku, inda wasu da dama suka jikkata kuma suke karbar kulawar asibiti a yanzu haka.
Wani matashi ya hallaka budurwarsa, ya kuma binne ta a wani dan karamin rami mara zurfi domin guje wa abin da ka iya biyo baya na hukuma da sauran batutuwa.
Hukumar leken asiri ta Najeriya ta shaida wa lauyan Zakzaky da kuma IMN cewa, lallai ba ta rike da fasfo na Malamin da matarsa, kuma bata hanashi fita wata kasa
Rundunar MNJTF ta ragargaji wasu 'yan ta'addan Boko Haram da na ISWAP a wani yankin jihar Borno, inda suka hallaka 'yan ta'adda hudu tare da raunata da dama.
Salisu Ibrahim
Samu kari