Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Kungiyar Taliban ta nemi a bata dama ita ma ta shiga jerin shugabannin duniya wajen gabatar da jawabi a taron majalisar dinkin duniya da ke gudana a kasar Amurk
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta samar da hanyoyin karbo kudade daga kasar waje, amma ba za ta fadi ta yaya ba saboda wasu dalilai da ba ta fadi
Shugaba Buhari ya bayyana yabonsa yayin da yake taya tsohon gwamnan jihar Imo murnar cikar shekaru 59 a duniya. Ya ce yana alfahari da ayyukan da Okorocha ke yi
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana yadda 'yan bindiga suka fara shiga damuwa dalilin matakan da gwamnatinsa ta dauka a kwannan nan a jihar.
Farfesa Attahiru Jega ya hada kai da wasu manyan kasa, ciki har da tsoffin gwamnoni da ministoci wajen kirkirar wata sabuwar jam'iyyar da ake sa ran za ta cece
A yau ne aka tabbatar da nadin wasu jami'ai da shugaba Buhari ya nada a hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC). Mun kawo muku sunayensu.
Wani matashi dan makarantar sakadare ya samu tallafin wani mutumin kirki yayin da aka gano yana zuwa makaranta da keke duk tsananin ruwa da ke sauka a damina.
'Yan NYSC sun hadu da fushin sojojin da ke koya musu fareti lamarin da ya kai ga har aka shanya su a rana aka ce kowa ya kwanta. bidiyo ya nuna yadda suka kwant
Shugaban kungiyar IPOB ya maka gwamnatin Buhari a kotu ya ce yana neman gwamnati ta biya shi N5bn saboda take hakkinsa da kuma kamo shi daga kasar Kenya haka ka
Salisu Ibrahim
Samu kari