Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
'Yan jarida sun yi binciken kwakwaf, sun gano inda gidan radiyon Biafra mallakar Nnamdi Kanu yake. A can ne Nnamdi Kanu ke dura wa gwamnatin Najeriya ashariya.
Ana ci gaba da fuskantar matsalolin sace-sace da kashe-kashen mutane a jihar Zamfara duk da cewa, gwamnati ta ba da umarnin katse hanyoyin sadarwa a jihar.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana halin da Najeriya ke ciki, inda ya ce abin kunya ne kasar ta ke kiran kanta uwa ga Afrika duba da tattalin ar
Jam'iyyar PDP a jihar Kebbi ta kori wasu manyan jiga-jigai na jam'iyyar bisa laifin rashin da'a ga jam'iyyar. A halin yanzu dai ba ji ta bakin wanda ya fitar da
Gwamnatin Najeriya na ci gaba da cin bashi a kasashen turai da waje. A halin yanzu, bashin da ake bin Najeriya ya haura Naira tiriliyan 30, kuma ana son kara ci
Fadar shugaban kasa ta fitar da sabuwar sanarwar da ke cewa, shugaba Buhari a karan kansa ya yafewa Femi Fani-Kayode duk da irin barnar da ya yiwa shugaban.
Wani Fasto a Najeriya ya hango wasu abubuwa masu kyau da za su faru da Najeriya nan da 1 ga watan Oktoba mai zuwa. Ya ce matsalolin Najeriya za su kau dukkansu.
A wani shawari da ya yanke, Farfesa Attahiru Jega ya bayyana bukatar a rage yawan jihohin Najeriya. Bayan kirkirar jam'iyyar da a cewarsa za ta ceto 'yan Najeri
Babban jam'iyyar adawa ta PDP ta nemi gwamnan babban bankin Najeriya da ya gaggauta barin aiki saboda raunata tattalin arzikin Najeriya da ya yi shi da APC.
Salisu Ibrahim
Samu kari